ABUJA BLOG🌟

ABUJA BLOG🌟

@abujablog2

Officially page Abujablog.news

ABUJA BLOG🌟 เป็นครีเอเตอร์ TikTok มีผู้ติดตาม 301.4K และยอดไลก์ 2.5M วิดีโอมียอดวิวเฉลี่ย 194.1K ครั้ง อัตราการมีส่วนร่วม 9.2% แฮชแท็กที่ใช้บ่อยที่สุด: #goviral #arewa และ #arewa__tiktok

301.4K
ผู้ติดตาม
137
กำลังติดตาม
2.5M
ยอดไลก์
194.1K
ยอดวิวเฉลี่ย
อัตราการมีส่วนร่วม: 9.2% ไนจีเรีย 🗣️ อังกฤษ
301.4K
ผู้ติดตาม
2.5M
ยอดไลก์รวม
194.1K
ยอดวิวเฉลี่ย
90
วิดีโอ
137
กำลังติดตาม
51.8K
รายการโปรด
9.2%
อัตราการมีส่วนร่วม

การเติบโตและคาดการณ์

+2.3K
ผู้ติดตาม / 21d
+0
ยอดไลก์รวม / 21d
302.2K
คาดการณ์ 7 วัน (ผู้ติดตาม)
304.7K
คาดการณ์ 30 วัน (ผู้ติดตาม)

+2.3K ผู้ติดตามใน 21 วันที่ผ่านมา. คาดการณ์: 302.2K ผู้ติดตามใน 7 วัน, 304.7K ใน 30 วัน (2.5M ถูกใจ).

รายได้โดยประมาณ

ค่าโพสต์สปอนเซอร์โดยประมาณ: $1.5K ถึง $7.5K คำนวณจากราว 5–25 ดอลลาร์ต่อผู้ติดตาม 1,000 คน เป็นเพียงการประมาณจากขนาดผู้ชม ไม่ใช่รายได้ที่รายงานจริง

การเติบโตตามช่วงเวลา

ผู้ติดตาม

กำลังโหลด…

ยอดไลก์รวม

กำลังโหลด…

ยอดวิวเฉลี่ย

กำลังโหลด…

การเข้าถึง %

กำลังโหลด…

อัปเดตล่าสุด:

โปรไฟล์ TikTok

วิดีโอล่าสุด

Gwamnan ya ce ya kamata a ci gaba da tsarin karɓa-karɓar shugabancin Najeriya tsakanin Arewa da Kudu, ta yadda kowane yanki zai samu damar samar da shugaban ƙasa na wa’adi biyu a jere
▶
▶ 7.1K ❤ 0 💬 0

Ma’aikatan Najeriya sun buƙaci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta rage farashin man fetur zuwa Naira 500 kan kowacce lita ko kuma ta ƙara mafi ƙarancin albashi zuwa Naira dubu 500 a wata. Ƙungiyar ma’aikatan ta JNPSNC ta ce tsadar man fetur na ƙara tsadar sufuri, abinci da sauran kayayyakin masarufi, lamarin da ke ƙara jefa ma’aikata cikin matsin tattalin arziki.  Sun kuma buƙaci a fara tattaunawar sabon tsarin mafi ƙarancin albashi kafin shekarar 2027. Ma’aikatan sun ba gwamnatin tarayya wa’adin zuwa ranar 30 ga Satumba domin ta mayar da martani kan buƙatunsu. Menene ra'ayinku?
▶
▶ 13.3K ❤ 0 💬 0

Muna kewarka Baba, kasar da katafi ka bari sun lalata ta, dawo baba😥… #goviral #arewa
▶
▶ 460 ❤ 0 💬 0

Muna kewarka Baba, kasar da katafi ka bari sun lalata ta, dawo baba😥… #goviral #arewa

Zawarawa sunfi yan mata dadin zamanta kewar Aure.   —dr.makarfi #arewa #goviral
▶
▶ 1.3K ❤ 0 💬 0

Zawarawa sunfi yan mata dadin zamanta kewar Aure. —dr.makarfi #arewa #goviral

Wannan shine sakon kachallah Maha zuwa ga gwamnonin arewacin nigeria 🇳🇬
▶
▶ 811 ❤ 0 💬 0

Wannan shine sakon kachallah Maha zuwa ga gwamnonin arewacin nigeria

Tinubu ya bayyana hakan ne ta bakin Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, a yayin wata addu’ar Juma’a ta musamman a Masallacin Ƙasa da ke Abuja, domin bikin cikar Najeriya shekaru 66 da samun ’yancin kai.
▶
▶ 911 ❤ 0 💬 0

BABBAN KAI AI WANNAN TAFI KARFIN KA🤣🤣 #goviral #like #views #shares #foryou #trendnow #forviral #arewa__tiktok #trend #arewamufarka #goviral
▶
▶ 1.1M ❤ 0 💬 0

Allah yayi mishi aikin Gafara🙏 #goviral #arewa
▶
▶ 215 ❤ 0 💬 0

Allah yayi mishi aikin Gafara🙏 #goviral #arewa

Allah ya kai haske kabarin Buhari, ya rahamce shi, allah yasa idan tamu tazo mu cika da imani, Allah muna rokon ka da sunayenka tsarkaka Allah kabamu zaman lafiya a arewacin kasar nan.#goviral #arewa
▶
▶ 483 ❤ 0 💬 0

Gwamnatin Kano ta ce tana dab da fara tura ruwan sha na famfo sama da lita miliyan 40 ga al’ummar ƙwaryar birnin jihar, a yunƙurin ta na kawo karshen matsalar ƙarancin ruwa da ta daɗe tana addabar mazauna jihar. Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana hakan yayin da ya kai ziyara domin duba yadda aikin gyaran rumbun ajiyar ruwa na Goron Dutse yake gudana. Ƙarin bayani :- https://premierradio.ng/a0rq #PremierRadio #KanoPolitics
▶
▶ 3.8K ❤ 0 💬 0

ALLAH YAYI MANA KYAKYKYAWAN KARSHE😭😭😭#fypシ゚ #arewa__tiktok #kannywood #goviral #hausa
▶
▶ 1.2M ❤ 0 💬 0

ALLAH YAYI MANA KYAKYKYAWAN KARSHE😭😭😭#fypシ゚ #arewa__tiktok #kannywood #goviral #hausa

Tun bayan da Shugaba Bola Tinubu ya karbi karagar mulkin Najeriya a shekarar 2023, jimlar bashin da gwamnatinsa ta ciyo wa kasar ya haura Naira tiriliyan 150.
▶
▶ 405 ❤ 0 💬 0

คำถามที่พบบ่อย

ABUJA BLOG🌟 มีผู้ติดตามกี่คน

ณ วันที่ 2026-10-07 ABUJA BLOG🌟 (@abujablog2) มีผู้ติดตามบน TikTok 301.4K

ABUJA BLOG🌟 เติบโตบน TikTok เร็วแค่ไหน

+2.3K ผู้ติดตามใน 21 วันที่ผ่านมา. คาดการณ์: 302.2K ผู้ติดตามใน 7 วัน, 304.7K ใน 30 วัน (2.5M ถูกใจ).

ครีเอเตอร์ที่คล้ายกัน

อันดับครีเอเตอร์ TikTok #goviral ในไนจีเรีย

ดูทั้งหมด →