I make viral contents with Music 12Million soon? DM FOR MUSIC PROMOTION
- Follower
- 11.9M
- Like
- 172.5M
- Visual.
- 13.3M
- Engag.
- 0.5%
@abujablog2
Officially page Abujablog.news
ABUJA BLOG🌟 è un creator di TikTok con 301.4K follower e 2.5M like. I suoi video fanno in media 194.1K visualizzazioni, con un tasso di engagement del 9.2%. Hashtag più usati: #goviral, #arewa e #arewa__tiktok.
+2.3K follower negli ultimi 21 giorni. Previsione: 302.2K follower tra 7 giorni, 304.7K tra 30 giorni (2.5M like).
Tariffa stimata per post sponsorizzato: da $1.5K a $7.5K, calcolata su circa 5-25 dollari ogni 1.000 follower. È una stima basata sulla dimensione del pubblico, non un reddito dichiarato.
Caricamento…
Caricamento…
Caricamento…
Caricamento…
Ultimo aggiornamento:
Gwamnan ya ce ya kamata a ci gaba da tsarin karɓa-karɓar shugabancin Najeriya tsakanin Arewa da Kudu, ta yadda kowane yanki zai samu damar samar da shugaban ƙasa na wa’adi biyu a jere
Ma’aikatan Najeriya sun buƙaci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta rage farashin man fetur zuwa Naira 500 kan kowacce lita ko kuma ta ƙara mafi ƙarancin albashi zuwa Naira dubu 500 a wata. Ƙungiyar ma’aikatan ta JNPSNC ta ce tsadar man fetur na ƙara tsadar sufuri, abinci da sauran kayayyakin masarufi, lamarin da ke ƙara jefa ma’aikata cikin matsin tattalin arziki. Sun kuma buƙaci a fara tattaunawar sabon tsarin mafi ƙarancin albashi kafin shekarar 2027. Ma’aikatan sun ba gwamnatin tarayya wa’adin zuwa ranar 30 ga Satumba domin ta mayar da martani kan buƙatunsu. Menene ra'ayinku?
Muna kewarka Baba, kasar da katafi ka bari sun lalata ta, dawo baba😥… #goviral #arewa
Zawarawa sunfi yan mata dadin zamanta kewar Aure. —dr.makarfi #arewa #goviral
Wannan shine sakon kachallah Maha zuwa ga gwamnonin arewacin nigeria
Tinubu ya bayyana hakan ne ta bakin Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, a yayin wata addu’ar Juma’a ta musamman a Masallacin Ƙasa da ke Abuja, domin bikin cikar Najeriya shekaru 66 da samun ’yancin kai.
BABBAN KAI AI WANNAN TAFI KARFIN KA🤣🤣 #goviral #like #views #shares #foryou #trendnow #forviral #arewa__tiktok #trend #arewamufarka #goviral
Allah yayi mishi aikin Gafara🙏 #goviral #arewa
Allah ya kai haske kabarin Buhari, ya rahamce shi, allah yasa idan tamu tazo mu cika da imani, Allah muna rokon ka da sunayenka tsarkaka Allah kabamu zaman lafiya a arewacin kasar nan.#goviral #arewa
Gwamnatin Kano ta ce tana dab da fara tura ruwan sha na famfo sama da lita miliyan 40 ga al’ummar ƙwaryar birnin jihar, a yunƙurin ta na kawo karshen matsalar ƙarancin ruwa da ta daɗe tana addabar mazauna jihar. Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana hakan yayin da ya kai ziyara domin duba yadda aikin gyaran rumbun ajiyar ruwa na Goron Dutse yake gudana. Ƙarin bayani :- https://premierradio.ng/a0rq #PremierRadio #KanoPolitics
ALLAH YAYI MANA KYAKYKYAWAN KARSHE😭😭😭#fypシ゚ #arewa__tiktok #kannywood #goviral #hausa
Tun bayan da Shugaba Bola Tinubu ya karbi karagar mulkin Najeriya a shekarar 2023, jimlar bashin da gwamnatinsa ta ciyo wa kasar ya haura Naira tiriliyan 150.
Al 2026-10-07, ABUJA BLOG🌟 (@abujablog2) ha 301.4K follower su TikTok.
+2.3K follower negli ultimi 21 giorni. Previsione: 302.2K follower tra 7 giorni, 304.7K tra 30 giorni (2.5M like).
I make viral contents with Music 12Million soon? DM FOR MUSIC PROMOTION
Story Teller Film Maker Comics Fanatic I make people smile I make people think
CONTENT CREATOR FILMS/MOVIE PROMOTION BUSINESSES. GUYS FOLLOW MY 👇FACEBOOK
📖 Bible Study LIVE | Tues & Thurs • 9PM NG 🏡 Realtor | OPEN FOR COLLABORATIONS 🎮 Daily Fr…
🎶 Music Promotion 📢 Brand Promotion 🎧 Artist Consultation 📩 DM for Business Mail: Kjlyric…
I do funny videos and drama
Queen of all Content 👑👑 Content diversity CEO @Oznel_luxehairs 4.4M ? 🥹
📩: Okeleyeabiola123@gmail.com