New generation development
@newgenerationdevelopmen
🎓 Education & Skills Acquisition 💼 Youth Empowerment & Entrepreneurship 🤝 Community Development 🚫 Say No to Drugs & Violence
New generation developmentはTikTokクリエイターで、フォロワー43.4K、いいね401.9K。よく使うハッシュタグ:#newgenerationdevelopment、#ngdと#batsorobajadabaya。
推定収益
タイアップ投稿1件あたりの推定単価:$215〜$1.1K(フォロワー1,000人あたり約5〜25ドルで計算)。オーディエンス規模からの推定であり、公表された収入ではありません。
最終更新:
TikTokプロフィール
最近の動画
最新の動画:2026-10-25
BA TSORO, BA JA DA BAYA! 💪 Alhamdulillah! Kungiyar New Generation Development (N.G.D.) ta fara wani sabon mataki na tallafa wa yara domin taimaka musu wajen samun kyakkyawar makoma. Mun yi imanin cewa taimaka wa yaro a yau na iya zama sanadin gina shugaba, malami, likita ko ɗan kasuwa na gobe. Ba wai muna son magana kawai ba ne, muna son ganin aiki a ƙasa. Domin ci gaban al’umma yana farawa ne daga kula da ƙananan yara da samar musu da damar cimma burinsu. N.G.D. — Gina matasa, tallafa wa yara, gina al’umma! #NewGenerationDevelopment #NGD #BaTsoroBaJaDaBaya
#NewGenerationDevelopment
よくある質問
New generation developmentのフォロワー数は?
2026-11-01時点で、New generation development(@newgenerationdevelopmen)のTikTokフォロワーは43.4Kです。